John 11:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da isowarsa, Yesu ya tarar Lazarus ya riga ya yi kwana huɗu a kabari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَكَيْ وُرِنْ، يَجِ ثٜىٰوَ لِعَظَرُ يَمُتُ حَرْ أَنْيِ ݣُونَ حُطُ دَ بِنّٜىٰشِ عَكَبَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya isa, ya tarar Li'azaru, har ya kwana huɗu a kabari.