John 11:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maryamun nan kuwa, wadda ɗan’uwanta Lazarus yake rashin lafiya, ita ce ta zuba wa Ubangiji turare ta kuma goge ƙafafunsa da gashin kanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لِعَظَرُ وَنْدَ بَاشِدَ لَاڢِيَ طَنْعُوَنْ مَرْيَمُ نٜىٰ؞ عِتَ ثٜىٰ تَشَڢَا وَ عُبَنْ‌غِجِ مَنْ ڧَنْشِ تَكُمَ شَارٜىٰ ڧَڢَاڢُنْسَ دَ غَاشِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maryamun nan kuwa, wadda ɗan'uwanta Li'azaru ba shi da lafiya, ita ce wadda ta shafa wa Ubangiji man ƙanshi, ta kuma shafe ƙafafunsa da gashinta.