John 11:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Marta ta ji cewa Yesu yana zuwa, sai ta fita don ta tarye shi, amma Maryamu ta zauna a gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مَرْتَ تَجِ ثٜىٰوَ عِيسَىٰ يَنَ ذُوَا، سَيْ تَتَڢِے دُواْمِنْ تَمَرَبْثٜىٰشِ؞ مَرْيَمُ كُوَ تَذَوْنَ أَغِدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da jin Yesu na zuwa, sai Marta ta je taryensa, Maryamu kuwa ta zauna a gida.