John 11:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce mata, โNi ne tashin matattu da kuma rai. Duk wanda ya gaskata da ni zai rayu, ko ya mutu;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุชู ยซุงููููุ ููููููฐ ุชูุงุดููู ู
ูุชูุชูููุ ููููููฐ ููู
ู ุฑูููุ ููููุฏู ููููููฐ ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบูุฑูููฐููุ ูููุงู ููู
ูุชู ุฐููู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce mata, โAi, ni ne tashin matattu, ni ne kuma rai. Wanda ya gaskata da ni, ko ya mutu zai rayu.