John 11:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Maryamu ta ji haka sai ta yi wuf ta tafi wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَجِنْ حَكَ، مَرْيَمُ تَيِ مَذَمَظَا تَتَاشِ تَتَڢِے وُرِنْ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ita kuwa da jin haka, ta yi maza ta tashi ta nufi wurinsa.