John 11:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya ga tana kuka, Yahudawan da suka zo tare da ita ma suna kuka, sai ya yi juyayi ƙwarai a ruhu ya kuma damu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَغَ تَنَ كُوكَا، يَهُودَاوَنْ دَ سُكَذُواْ تَرٜىٰدَ عِتَ سُو مَا سُنَ كُوكَا، سَيْ أَبِنْ يَدَامِ عِيسَىٰ أَ ذُوثِيَا سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya ga tana kuka, Yahudawan da suka zo tare da ita su ma, suna kuka, sai ya nisa a ransa, ya yi juyayi gaya.