John 11:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san kullum kakan saurare ni, na dai faษa haka ne saboda amfanin mutanen nan da suke tsaitsaye, don su gaskata cewa kai ka aiko ni.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุฏูุง ู
ูุง ููุณููู ูููููู
ู ูููู ุณูููุฑูุฑูุชูุ ุนูู
ููุง ฺููขูุทู ุญูููููููฐ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺูููููฐ ุงูููููู ุณูุจูุงุฏู ุบูุณููููู ููููููููฐ ููุนููููููุงูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko dฤ ma na sani koyaushe kana saurarona, amma na faษi haka ne saboda jama'ar da suke nan tsaitsaye, domin su gaskata kai ne ka aiko ni.โ