John 11:46 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma waɗansunsu suka je wurin Farisiyawa suka gaya musu abin da Yesu ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَطَنْسُنْسُ سُكَ تَڢِے وُرِنْ ڢَرِسِيَاوَا، سُكَ غَيَ مُسُ أَبِنْدَ عِيسَىٰ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma waɗansunsu suka tafi wurin Farisiyawa, suka gaya musu abin da Yesu ya yi.