John 11:49 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waninsu, mai suna Kayifas, wanda ya kasance babban firist a shekarar ya ce, “Ku dai ba ku san kome ba!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا طَيَنْسُ مَيْ سُونَ كَيَڢَ وَنْدَ يَكَسَنْثٜىٰ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ أَوَنَّنْ شٜىٰكَرَا، يَثٜىٰ مُسُ «كُو دَيْ بَكُسَنْ كُواْمٜىٰبَ سَمْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ɗayansu, wai shi Kayafa, wanda yake shi ne babban firist a shekaran nan, ya ce musu, “Ku dai ba ku san kome ba.
Recommended Reading