John 11:51 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai faษa haka bisa nufinsa ba, sai dai a matsayinsa na babban firist a shekarar, ya yi annabci ne cewa Yesu zai mutu saboda ฦasar Yahudawa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ฺููููขู ูููู ุจูุง ุชูููุงูููู ููููุณู ุจูููููฐุ ุนูู
ููุง ุฏูููููููฐ ุดููููููฐ ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ุงููููููููู ุดูููฐููุฑูุงุ ูููู ุงูููููุจูุซู ุซูููฐูู ุนููุณูููฐ ุฐูููู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุนูู
ููุฑู ูููููุฏูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba da nufinsa ya faษi haka ba, sai dai da yake shi ne babban firist a shekaran nan, ya yi annabci cewa, Yesu zai mutu saboda jama'a,