John 11:56 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi ta neman Yesu, da suke a tsaitsaye a filin haikali kuwa suka dinga tambayar juna, suna cewa, โMe kuka gani? Anya, zai zo Bikin kuwa?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ุชูููููฐู
ููู ุนููุณูููฐ ุ ุณููู ฺฺููููููููฐ ุงูู ูููููููู ุณููู ุชูู
ูุจูููุฑู ุฌููููุ ุณููู ุซูููฐูู ยซู
ูููฐูููู ุบูููุ ุฐูููุฐููุงู ุจููู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta neman Yesu, suna tsaitsaye a Haikali, suna ce wa juna, โMe kuka gani? Zai zo idin kuwa?โ