John 11:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa’a goma sha biyu ce yini guda ba? Mutumin da yake tafiya da rana ba zai yi tuntuɓe ba gama yana ganin hasken duniyan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «بَ أَوَ غُواْمَشَا بِيُ نٜىٰ يِنِ غُدَا بَ؟ تُواْ، دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ تَڢِيَ دَ رَانَ بَايَ تُنْتُٻٜىٰ، دُوانْ يَنَ غَنِنْ حَصْكٜىٰنْ دُونِيَرْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa'a goma sha biyu ce yini ɗaya ba? Kowa yake tafiya da rana ba ya tuntuɓe, don yana ganin hasken duniyan nan.