John 12:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwana shida kafin Bikin Ƙetarewa, sai Yesu ya iso Betani, inda Lazarus yake, wanda Yesu ya tā da daga matattu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ يَضَغٜىٰ سَوْرَنْ ݣُونَ شِدَ كٜىٰنَنْ، سَيْ عِيسَىٰ يَجٜىٰ بٜىٰتَنِ، وَتُواْ، عِنْدَ لِعَظَرُ، مُتُمِنْ دَ عِيسَىٰ يَتَادَشِ دَغَ مَتَتُّو يَكٜىٰدَ ذَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idin Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Li'azaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu.