John 12:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da fari almajiransa ba su gane dukan wannan ba. Sai bayan da aka ษaukaka Yesu, saโan nan suka gane cewa an rubuta waษannan abubuwa game da shi ne, har ma suka yi masa waษannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺขูุฑููููุงู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุจูุณู ุบูุงููููฐ ุงููุจููููููุจูุ ุนูู
ููุง ุจูุงููููุฏู ุนููู ุทููููููู ุนููุณูููฐ ุ ุณููู ุชููู ุซูููฐูู ุงูููููู ููููููู ุฑูุจููุชูู ุนูููููุณูุ ููู
ู ุงููุจูุจููููู ุณููู ฺขูุฑู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da fari almajiransa ba su gane abin nan ba, amma bayan an ษaukaka Yesu, suka tuna abin nan a rubuce yake game da shi, har ma aka yi masa shi.