John 12:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron da suke tare da shi a sa’ad da ya kira Lazarus daga kabari ya kuma tā da shi daga matattu suka yi ta baza labarin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ أَ لُواْكَثِنْدَ يَكِرَا لِعَظَرُ يَڢِتُواْ دَغَ كَبَرِ، يَكُمَ تَاشٜىٰشِ دَغَ مَتَتُّو، سُكَيِ تَڢَطَا وَمُتَنٜىٰ أَبِنْدَ عِيسَىٰ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron da yake tare da shi sa'ad da ya kira Li'azaru yă fito daga kabari, ya tashe shi daga matattu, su suka riƙa shaidarwa da haka.