John 12:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka zo wurin Filibus, wanda yake daga Betsaida ta Galili, da roƙo. Suka ce, “Ranka yă daɗe, muna so mu ga Yesu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَذُواْ وُرِنْ ڢِلِبُسْ، مُتُمِنْ بٜىٰڟَيْدَ تَ غَلِيلِ، سُكَثٜىٰ مَسَ «مَيْغِرْمَ، مُنَ بُڧَاتَ مُتَتَّوْنَ دَ عِيسَىٰ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka zo wurin Filibus, mutumin Betsaida ta ƙasar Galili, suka roƙe shi suka ce, “Maigida, muna bukatar mu gana da Yesu.”