John 12:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu kuwa na damu, amma me zan ce? โUba, ka cece ni daga wannan saโaโ? Aโa, ai, saboda wannan dalili ne musamman na zo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐู ุงูููู ุฌููู ูููููู ุงูู ุฑูููููุ ู
ูููฐ ุฐูููุซูููฐ ููููฐููููุ ุงููููุซูููฐุ โนููุง ุนูุจูุงุ ููุทูููููููฐ ู
ููู ููููููู ูููุงูููุซูุโบ ุงููุนูุ ุงููููุ ุฏูุง ู
ูุง ููุฐููุงู ู
ูุณูู
ูููู ุฏููุงูู
ููู ููููููู ูููุงูููุซูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu ina jin nauyi a raina. Me zan ce kuwa? In ce, โYa Uba ka ษauke mini wannan lokaciโ? A'a, ai, dฤ ma na zo ne takanas domin wannan lokaci.