John 12:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron da suke a wurin suka ji, suka ce an yi tsawa; waɗansu kuwa suka ce mala’ika ne ya yi masa magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ڟَيٜىٰ أَوُرِنْ سُكَجِ مُرْيَرْ، سُكَثٜىٰ «أَنْيِڟَاوَ؞» وَطَنْسُ كُوَ سُكَثٜىٰ «مَلاَىِٕكَنٜىٰ يَيِ مَسَ مَغَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron da yake tsaye a wurin suka ji muryar, suka ce, “An yi cida.” Waɗansu kuwa suka ce, “Wani mala'ika ne ya yi masa magana.”