John 12:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, “An yi wannan muryar saboda amfaninku ne, ba don nawa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مُسُ «وَنَّنْ مُرْيَ تَذُواْ دُواْمِنْكُنٜىٰ، عَمَّا بَسَبُواْدَنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa ya ce, “Ba saboda ni aka yi wannan muryan nan ba, sai dominku.