John 12:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya faɗa haka ne don yă nuna irin mutuwar da zai yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَڢَطِ وَنَّنْ نٜىٰ دُواْمِنْ يَنُونَ إِرِنْ مُتُوَرْ دَ ذَيْ يِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta faɗar haka ya kwatanta irin mutuwar da zai yi.