John 12:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai taron suka ce, โAhab, Dokarmu ta gaya mana cewa, Kiristi zai kasance har abada, to, yaya za ka ce, โDole ne a ษaga ฦan Mutum?โ Wane ne wannan โฦan Mutumโ?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณูููุซูููฐ ูู ุนููุณูููฐ ยซุงููููุ ูููุงูููุฑูููุฑูู
ู ุชูุบููู ู
ููู ุซูููฐูู ุงููููู
ูุณููุญููู ุฐููู ุฑูุงูู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุชููุงูุ ูููู ุฐูุงููุซูููฐ ููููููู ููููฐ ุงููุทูุบู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ููููููฐููููฐ ุทููู ู
ูุชูู
ู ุทูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai taron suka amsa masa suka ce, โShari'armu ta gaya mana, cewa Almasihu zai tabbata har abada. To, yaya za ka ce lalle ne a ษaga ฦan Mutum? Wane ne ฦan Mutum ษin?โ