John 12:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce musu, โHaske zai kasance da ku na ษan lokaci. Ku yi tafiya yayinda hasken yana nan tare da ku, kada duhu yฤ cim muku. Mai tafiya a cikin duhu bai san inda za shi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุญูุตูููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูููู ููุทููู ฺงูุฑูู
ููู ูููุงูููุซูุ ูููู ุชฺูขููู ุชููู ุญูุตูููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ ููุฏู ุฏููู ููุณูุงู
ูููฐููุ ู
ููู ุชฺูขููู ุซููููู ุฏููู ุจููู ุณููู ุนูููุฏู ุฐูุงุดูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, โHaske na tare da ku har ษan lokaci kaษan na gaba. Ku yi tafiya tun haske na tare da ku, kada duhu ya ci muku. Mai tafiya a cikin duhu bai san inda yake tafiya ba.