John 12:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku dogara ga hasken yayinda kuke da shi, don ku zama ’ya’yan haske.” Da Yesu ya gama magana, sai ya tafi ya ɓuya daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُغَسْكَتَادَ حَصْكٜىٰنْ، تُنْ كُنَ تَرٜىٰ دَشِ، دُواْمِنْ كُذَمَ یَیَنْ حَصْكٜىٰ؞» بَايَنْدَ عِيسَىٰ يَيِ وَنَّنْ مَغَنَ، سَيْ يَتَڢِے يَٻُواْيٜىٰ كَنْسَ دَغَ غَرٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gaskata da hasken, tun kuna tare da shi, domin ku zama mutanen haske.” Yesu ya faɗi haka, sa'an nan ya tafi ya ɓuya musu.