John 12:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko bayan Yesu ya yi dukan waɗannan abubuwan banmamaki a gabansu, duk da haka ba su gaskata da shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ عِيسَىٰ يَشَا يِنْ عَلَمُنْ بَنْ مَامَاكِ دَيَوَ أَغَبَنْسُ، دُكْدَهَكَ بَسُ بَادَ غَسْكِيَ غَرٜىٰشِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ko da yake ya sha yin mu'ujizai da yawa a gabansu, duk da haka, ba su gaskata shi ba,