John 12:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya faru ne, don a cika maganar annabi Ishaya cewa, “Ubangiji, wa ya gaskata saƙonmu, ga wa kuma aka bayyana hannun ikon Ubangiji?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ دُواْمِنْ عَثِكَ أَبِنْدَ أَنَّبِے عِشَايَ يَڢَطَا ثٜىٰوَ «يَا عُبَنْ‌غِجِ ، وَ يَغَسْكَتَ سَڧُوانْمُ، غَ وَ كُمَ عَكَ بَيَّنَ مَسَ أَبِنْدَ حَنُّنْ عُبَنْ‌غِجِ يَعَيْكَتَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin a cika faɗar Annabi Ishaya cewa, “Ya Ubangiji, wa ya gaskata jawabinmu? Ga wa kuma aka bayyana ikon Ubangiji?”