John 12:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ba su iya gaskatawa ba, domin, kamar yadda Ishaya ya faɗa a wani wuri cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا بَسُ عِيَ بَادَ غَسْكِيَابَ، كَمَرْ يَدَّ عِشَايَ يَكُمَ ڢَطَا أَوَنِ وُرِے ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ya sa ba su iya ba da gaskiya ba. Domin Ishaya ya sāke cewa,