John 12:40 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œYa makantar da idanunsu ya kuma taurare zukatansu, don kada su gani da idanunsu, ko su fahimta a zukatansu, ko kuwa su juyo, har in warkar da su.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู…ูŽูŠู’ุฏูŽุณููˆ ู…ูŽูƒูŽฺขูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุชูŽูˆู’ุฑูŽุฑูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุณูุบูŽู†ู ุฏูŽ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ุณูุŒ ุณููƒูู…ูŽ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุŒ ุญูŽุฑู’ ุณูุฌููˆูŠููˆุงู’ ูˆูุฑููŠู†ูŽ ุงู•ูู†ู’ ูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽุณููˆุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYa makantar da su, ya kuma taurarar da zuciya tasu, Kada su gani da idanunsu, su kuma gane a zuci, Har su juyo gare ni in warkar da su.โ€