John 12:42 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, da yawa har daga cikin shugabanni ma suka gaskata da shi. Amma saboda Farisiyawa ba su furta bangaskiyarsu ba, don tsoron kada a kore su daga majamiโ€™a;
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณูู†ู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุŒ ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููˆุงู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ฺขูŽุฑูุณููŠูŽุงูˆูŽุง ุจูŽุณูฺขูŽุทูŽุง ุณูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒูŽุชูŽุจูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุนูŽูƒููˆุงู’ุฑูœู‰ูฐุณู ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุฌูŽู…ูุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, da yawa har daga cikin shugabanni ma suka gaskata da shi, amma saboda tsoron Farisiyawa, ba su bayyana ba, don kada a fisshe su daga jama'a.