John 12:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mai dubana, yana duban wanda ya aiko ni ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ دُوبَنَ، يَنَ كُمَ غَنِنْ وَنْدَ يَعَيْكُواْ نِنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda kuma yake dubana, yana duban wanda ya aiko ni ne.