John 12:46 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na zo cikin duniya a kan ni haske ne, don duk wanda ya gaskata da ni, kada yฤƒ zauna a cikin duhu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุฐููˆุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐู†ู ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na zo duniya a kan ni haske ne, domin duk mai gaskatawa da ni kada ya yi zaman duhu.