John 12:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Don me ba a sayar da turaren nan aka kuma ba da kuɗin ga matalauta ba? Ai, kuɗin ya kai albashin shekara guda.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مٜىٰيَسَا بَعَسَيَرْ دَ مَنَّنْ عَكَنْ يَوَنْ كُطِنْ دَ لٜىٰبُرَ ذَيْسَامُ أَ رَانَكُو طَرِے عُكُ، سَعَنً عَبَا مَاسُ بُڧَاتَ كُطِنْبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Me ya hana a sayar da man nan a kan dinari ɗari uku, a ba talakawa kuɗin?”