John 12:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka sai babban taron Yahudawa suka sami labari Yesu yana can suka kuwa zo, ba kawai don shi ba amma don su kuma ga Lazarus, wanda ya tฤ da daga matattu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุชูŽุงุฑููˆุงู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ู…ูŽูŠู’ูŠูŽูˆูŽ ุณููƒูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽู†ูŽู†ู‹ุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุฐููˆุงู’ุŒ ุจูŽ ุฏููˆุงู†ู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุดู ูƒูŽุทูŽูŠู’ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุบูŽ ู„ูุนูŽุธูŽุฑู ู…ูŽุง ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุชูŽุงุดูœู‰ูฐุดู ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron Yahudawa mai yawa suka ji labari yana nan, sai suka zo, ba domin Yesu kaษ—ai ba, har ma don su ga Li'azaru wanda ya tasa daga matattu.