John 13:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana gab da Bikin ฦetarewa. Yesu kuwa ya san cewa lokaci ya yi da zai bar wannan duniya, yฤ koma wurin Uba. Da yake ya ฦaunaci waษanda suke nasa a duniya, yanzu kuwa ya nuna musu cikakkiyar ฦaunarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุชููู ููุงฺขููู ุจููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ููููุ ุนููุณูููฐ ูููู ููุงุฑูุบูุง ููุณููู ุซูููฐูู ูููุงูููุซูููุณู ูููู ุฏู ุฐููู ุจูุฑู ููููููู ุฏููููููุง ูููููุงูู
ู ููุฑููู ุนูุจูุงุ ุฏูููููููฐ ุนููุณูููฐ ฺููงูููููุซู ู
ูุชูููููฐููุณู ุฏูุณูููููฐ ุนูุฏููููููุงุ ููููู
ู ููููู ู
ูุณู ฺงูููููุฑูุณู ุญูุฑู ุฐูููุง ฺงูุฑูุดูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan tun kafin Idin ฦetarewa, da Yesu ya san lokacinsa ya yi da zai tashi daga wannan duniya ya koma wurin Uba, da yake ya ฦaunaci mutanensa da suke duniya, ya ฦaunace su har matuฦa.