John 13:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โWanda ya riga ya yi wanka yana bukata yฤ wanke ฦafafunsa ne kawai; dukan jikinsa yana da tsabta. Ku kuwa kuna da tsabta, ko da yake ba kowannenku ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ยซุจูุงููููุฏู ู
ูุชูู
ู ูููู ููููููุ ุฌูููููุณู ฺูููุจูุชูุซูููฐ ููููฐููููุ ุจูุงูู ุจฺูงูุงุชู ูููููู ููู
ู ุณูููุฏููู ููููููููููฐ ฺงฺูขูุงฺขูููุณู ููููููุ ุบูู
ูุง ููููุฏู ฺูุจูุชูุ ุนูู
ููุง ุจู ุฏูููููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce masa, โWanda ya yi wanka ba ya bukatar wanke kome, sai ฦafafunsa kawai, domin ya riga ya tsarkaka sarai. Ku ma tsarkakakku ne, amma ba dukanku ne ba.โ