John 13:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ya san wanda zai bashe shi, shi ya sa ya ce, “Ba kowa ba ne yake da tsabta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْ عِيسَىٰ يَسَنْ وَنْدَ ذَيْ بَاشٜىٰشِ، شِے يَسَا يَثٜىٰ «بَدُكَنْكُ نٜىٰ كُنَدَ ڟَبْتَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don ya san wanda zai bāshe shi, shi ya sa ya ce, “Ba dukanku ne tsarkakakku ba.”