John 13:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya gama wanke ƙafafunsu, sai ya sa tufafinsa ya koma wurin zamansa. Ya tambaye su ya ce, “Kun fahimci abin da na yi muku?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يَوَنْكٜىٰ ڧَڢَاڢُنْسُ، يَسَاكٜىٰسَا رِغَرْسَ، سَيْ يَكُواْمَ وَجٜىٰنْ ذَمَنْسَ يَذَوْنَ؞ سَيْ يَتَمْبَيٜىٰسُ يَثٜىٰ «كُنْ غَانٜىٰ أَبِنْدَ نَيِ مُكُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan ya wanke ƙafafunsu, ya yafa mayafinsa, sai ya sāke kishingiɗa, ya ce musu, “Kun gane abin da na yi muku?