John 13:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBa dukanku nake nufi ba; na san waษanda na zaษa. Wannan kuwa don a cika Nassi ne da ya ce, โWanda ya ci burodina tare da ni ya tasar mini.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุง ุนููููููู ุฏููู ููููููฐ ู
ูุบูููุจูุ ููุณููู ููุทูููุฏู ููุฐูุงูปูุงุ ููููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุนูุซููููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุซูููฐูู โนููููุฏู ููููููฐ ุซููู ุนูุจูููุซู ุชูุฑูููฐ ุฏู ูู ููุงุชูููุฑู ู
ูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba dukanku nake nufi ba. Na san waษanda na zaษa. Wannan kuwa duk domin a cika Nassi ne cewa, โWanda yake cin abincina ya tasar mini.โ