John 13:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ina faɗa muku yanzu tun kafin yă faru, domin in ya faru, ku gaskata cewa ni ne Shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ غَيَ مُكُ وَنَّنْ نٜىٰ يَنْذُ كَاڢِنْ يَڢَرُ، دُواْمِنْ لُواْكَثِنْدَ يَڢَرُ كُبَادَ غَسْكِيَ ثٜىٰوَ نِنٜىٰ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun yanzu zan sanar da ku abu tun bai faru ba, domin sa'ad da ya faru ku ba da gaskiya ni ne shi.