John 13:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiya nake gaya muku, โDuk wanda ya karษi wani da na aiko, ni ne ya karษa ke nan. Kuma duk wanda ya karษe ni, ya karษi wanda ya aiko ni ne.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงูุ ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ููููุฏู ููููุฑููปู ุฏููู ููููุฏู ููุนููููู ุฏู ุฐููุซูููุง ุทูููุ ููููุฑููปูููฐููููููฐุ ููููุฏู ููู
ู ููููุฑููปูููฐูู ุฏู ุฐููุซูููุง ุทูููุ ููููุฑููปู ููููุฏู ููุงูููููููุงู ููููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle hakika, ina gaya muku, wanda ya yi na'am da duk wanda na aiko, ya yi na'am da ni ke nan. Wanda ya yi na'am da ni kuwa, to, ya yi na'am da wanda ya aiko ni.โ