John 13:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Siman Bitrus ya taɓa wannan almajirin ya ce, “Tambaye shi, wa yake nufi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِتْرُسْ يَيِ مَسَ مَغَنَ دَ عَلَمَرْ حَنُّ ثٜىٰوَ يَتَمْبَيِ عِيسَىٰ يَغَيَ مُسُ وَنْدَ يَكٜىٰ مَغَنَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bitrus ya alamta masa ya ce, “Gaya mana, da wa yake?”