John 13:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu kuwa ya san cewa, Uba ya sa dukan abubuwa a ฦ™arฦ™ashin ikonsa, ya kuma san cewa daga Allah ya zo, zai kuma koma wurin Allah;
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุณูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนูุจูŽู†ู’ ูŠูŽุณูŽุง ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ุŒ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a hannunsa, ya kuma sani daga wurin Allah ya fito, wurin Allah kuma zai koma,