John 13:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan da Yahuda ya karɓi burodin, sai ya fita. A lokacin kuwa dare ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ دَ يَكَرْٻِ غُڟُرِنْ غُرَاسَرْ، سَيْ يَڢِتَ؞ أَ لُواْكَثِنْ كُوَ دَرٜىٰ يَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa da karɓar 'yar lomar, sai ya fita, da dare ne kuwa.