John 13:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa Allah ya sami ɗaukaka a cikin Ɗan, Allah kuwa zai ɗaukaka Ɗan zuwa ga zatinsa, zai kuma ɗaukaka shi nan take.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ اللَّهْ يَكَرْٻِ طَوْكَكَ تَوُرِنْسَ، تُواْ، اللَّهْ ذَيْبَا طَنْ طَوْكَكَ تَوُرِنْ كَنْسَ، نَنْ دَنَنْ كُوَ ذَيْسَامِ طَوْكَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma zai ɗaukaka shi zuwa ga zatinsa, nan da nan kuwa zai ɗaukaka shi.