John 13:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, sai ya zuba ruwa a cikin kwano, sa’an nan ya fara wanke ƙafafun almajiransa, yana sharewa da tawul wanda ya ɗaura.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَظُبَ ضُوَ عَݣُونُواْ، يَڢَارَ وَنْكٜىٰ ڧَڢَاڢُنْ أَلْمَجِرَنْ، يَنَ شَارٜىٰ ڧَڢَاڢُنْسُ دَ تَوُلْ وَنْدَ يَطَوْرَا كٜىٰوَيٜىٰ دَ جِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya zuba ruwa a daro, ya fara wanke ƙafafun almajiran, yana shafe su da abin da ya yi ɗamara da shi.