John 14:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ka gaskata cewa ina cikin Uba, Uba kuma yana cikina ba? Kalmomin da nake gaya muku ba na kaina ba ne. Ai, Uban da yake raye a cikina ne yake aikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽูƒูŽุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุงุจูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู•ูู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’ุŒ ุนูุจูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ูŽุŸ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ู…ููƒู ุจูŽุงุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุจูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูุจูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato ba ka gaskata ba cikin Uba nake, Uba kuma cikina? Maganar da nake faษ—a muku, ba domin kaina nake faษ—a ba, Uba ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa.