John 14:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gaskata ni sa’ad da na ce ina cikin Uba, Uba kuma yana cikina. Ko kuwa ku gaskata ni saboda ayyukan banmamakin su kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُغَسْكَتَادَنِے سَعَدَّ نَثٜىٰ إِنَ ثِكِنْ عُبَنْ، عُبَنْ كُمَ يَنَ ثِكِنَ، كُواْ كُوَ كُغَسْكَتَادَنِے سَبُواْدَ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِنْدَ نَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gaskata ni, a cikin Uba nake, Uba kuma cikina, ko kuwa ku gaskata ni saboda ayyukan kansu.