John 14:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruhun gaskiya. Duniya ba ta iya karษ“arsa, don ba ta ganinsa ba ta kuma san shi ba. Amma kun san shi, saboda yana zama tare da ku zai kuma kasance a cikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฑููˆุญู ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุจูŽุชูŽ ุนููŠูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูœู‰ูฐุดููŠุจูŽ ุฏููˆุงู†ู’ ุจูŽุชูŽ ุนููŠูŽ ุชูŽุบูŽู†ู’ุดู ูƒููˆุงู’ ุชูŽุณูŽู†ู’ ุดููŠุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒููˆ ูƒูŽู…ู’ ูƒูู†ู’ุณูŽู†ู’ุดูุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆุŒ ุฐูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne Ruhu na gaskiya, wanda duniya ba ta iya samunsa, domin ba ta ganinsa, ba ta kuma san shi ba. Ku kam, kun san shi, domin yana zaune tare da ku, zai kuma kasance a zuciyarku.