John 14:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin gidan Ubana akwai wurin zama da yawa; da a ce ba haka ba ne, da na gaya muku. Za ni can don in shirya muku wuri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ غِدَنْ عُبَانَ أَݣَويْ وُرِنْ ذَمَ دَيَوَ؞ عِدَنْ بَهَكَ بَنٜىٰ دَ بَذَنْ ڢَطَا مُكُ وَنَّنْبَ؞ ذَانِ ثَنْ دُواْمِنْ إِنْشِرْيَ مُكُ وُرِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gun Ubana akwai wurin zama da yawa. Da ba haka ne ba, da na faɗa muku, domin zan tafi in shirya muku wuri.