John 14:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Salama na bari tare da ku; salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada zuciyarku ta ษ“aci kada kuma ku ji tsoro.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซู†ูŽุจูŽุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุณูŽู„ูŽู…ูŽุž ุณูŽู„ูŽู…ูŽุชูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูุž ุจูŽูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูุจูŽุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฏูŽุงู…ูุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na bar ku da salama. Salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada ku damu, kada kuma ku ji tsoro.