John 14:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “Ba san ni ba, Filibus, duk da daɗewan nan da na yi tare da ku? Duk wanda ya gan ni, ai, ya ga Uban. Yaya za ka ce, ‘Ka nuna mana Uban’?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَسَ «نَا دَطٜىٰ تَرٜىٰدَكُو حَكَ، عَمَّا حَرْ يَنْذُ بَكَسَنِّبَ، ڢِلِبُسْ؟ دُكْ وَنْدَ يَغَنِّ، أَيْ، يَغَ عُبَنْ؞ يَيَ ذَاكَثٜىٰ، ‹نُونَ مَنَ عُبَن›؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce masa, “Na daɗe tare da ku haka, amma har yanzu ba ka san ni ba, Filibus? Duk wanda ya gan ni, ai, ya ga Uban. Yaya za ka ce, ‘Nuna mana Uban’ ”?